Browsing: Men

Namiji hankaka, gaban ka fari bayan ka baki. Namiji kanin ajali. Namiji ba dan goyo ba. Hmmm… Hakorin dariya shi kan yi cizo! Allah ja zamaninka…