Author: nhtech
As an entrepreneur, dole ne hangen nesa. Where do you see your business in years to come? Do you have a vision board? Any goals set…
Four days have passed daga ranar da Hamdaan ya kira Inaya. Kuma a cikin kwanakin, not an hour goes by da tunanin muryarta baya dawo masa.…
Alh. Hassan Ali (Abba) is a household name in Kano. Asalinsa mutumin Gombe ne daga karamar hukumar Funakaye. Karatu ne ya fito dashi daga garinsu cikin…
Disappointment was written in bold letters, a fuskar Hamida da Hamdaan ya koma da file din nan. “Kai ma baka same shi a wayar ba ko?”…
Kowa yana maganan bitcoins and cryptocurrencies amma kun taba jin blockchain? Simply put, haka aka mun explaining dana ce a dauke ni tamkar yar shekara 5.…
Waya ke ringing da vibrating at the same time. Agogon bango ya nuna karfe shida saura kwata na asuba. Sound din sai ya zama muffled sakamakon…
A rayuwar da muke ciki a yanzu, financial independence is a necessity for every woman. Having your own money gives you freedom, confidence, and control over…
A rayuwar da muke ciki a yanzu, financial independence is a necessity for every woman. Having your own money gives you freedom, confidence, and control over…
Shi kasuwanci da ku ke ji da gani ba fa easy money-making route bane na school dropouts da dependents din da su ke ganin wulakanci kafin…
“You don’t have to be great to start, but you have to start to be great.” You see all those people on social media street da…